Hebrews 7:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu doka ta umarci zuriyar Lawi waɗanda suka zama firistoci su karɓi kashi ɗaya bisa goma daga wurin mutane, wato, ’yan’uwansu, ko da yake ’yan’uwansu zuriyar Ibrahim ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِسَغَ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى، دُكَنْ ذُرِيَرْ لَوِ وَطَنْدَ سُو ڢِرِسْتِنٜىٰ سُكَنْ كَرْٻِ زَكَّ دَغَ حَنُّنْ جَمَعَ، وَتُواْ دَغَ حَنُّنْ یَنْعُوَنْسُ، كُواْدَيَكٜىٰ سُو مَا ذُرِيَرْ إِبْرَٰهِيمْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi kuma, waɗansu na zuriyar Lawi, in sun sami matsayin firist, akan umarce su bisa ga Shari'a su karɓi ushiri a gun jama'a, wato a gun 'yan'uwansu, ko da yake su ma zuriyar Ibrahim ne.