Hebrews 7:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake Melkizedek ba daga zuriyar Lawi ba ne, duk da haka Ibrahim ya ba shi kashi ษaya bisa goma na abin da yake da shi, Melkizedek kuwa ya sa masa albarka, shi da aka yi wa alkawura.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ูููููุตูุฏฺูงูุ ููููุฏู ุงููุตูููููุณู ุจูุง ุทููู ุจูููููฐ ุฏู ุฐูุฑูููุฑู ููููุ ููููุฑููปู ุฒูููู ุงูู ุญูููููู ุงููุจูุฑููฐูููู
ูุ ููููู
ู ุงููููุจูุฑูููุซู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ููููุฏู ุดููููููฐ ุนููููู ู
ูุณู ุงููููููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wannan, wanda ma ba a asalin Lawi yake ba, ya karษi ushiri a gun Ibrahim, har ya sa masa albarka, shi ma da aka yi wa alkawarai.