Hebrews 7:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firistoci ake ba wa kashi ɗaya bisa goma na abin da mutane suke samu. Amma dukan firistoci sukan mutu, sai dai Melkizedek, kuma nassi ya ce yana da rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِمَا ڢِرِسْتُواْثِے نَظُرِيَرْ لَوِ، كُواْدَيَكٜىٰ سُو مَاسُ مُتُوَانٜىٰ، سُكَنْ كَرْٻِ زَكَّ دَغَ حَنُّنْ مُتَنٜىٰ؞ عَمَّا غَمٜىٰدَ مَلْكِصَدِڧْ، وَنْدَ يَكَرْٻِ زَكَّ دَغَ حَنُّنْ إِبْرَٰهِيمْ، أَنْبَادَ شَيْدَ ثٜىٰوَ شِے رَايَيّٜىٰنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, a nan masu karɓar ushiri, mutane ne masu mutuwa, a can kuwa mai karɓar wanda aka shaida shi, rayayye ne.