Hebrews 7:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana ma iya cewa zuriyar Lawi, mai karɓar kashi ɗaya bisa goma daga mutane, ya ba da kashi ɗaya bisa goma ta wurin Ibrahim,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَرْ مَا أَنَ عِيَ ثٜىٰوَ لَوِ دَكَنْسَ، وَنْدَ ذُرِيَرْسَثٜىٰ مَيْ كَرْٻَرْ زَكَّ، يَبَادَ تَاسَ زَكَّ تَهَنُّنْ إِبْرَٰهِيمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ma iya cewa ko Lawi ma da kansa, mai karɓar ushiri, ya ba da ushiri ta wurin Ibrahim,