Hebrews 8:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne alkawarin da zan yi da gidan Israโ€™ila, bayan lokacin nan, in ji Ubangiji. Zan sa dokokina a cikin zukatansu, in kuma rubuta su a kan zukatansu. Zan zama Allahnsu, su kuwa za su zama mutanena.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽุง ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ุฐูŽู†ู’ูŠู ุฏูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ุงู•ูู†ู’ุฌู ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุž ุฐูŽู†ู’ุณูŽุง ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุงุชูŽุง ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ูู†ู’ุณูุŒ ุฐูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุฑูุจููˆุชูŽุณู ุนูŽ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูุž ุฐูŽู†ู’ุฐูŽู…ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูุŒ ุณููˆ ูƒููˆูŽ ุณูุฐูŽู…ูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne alkawarin da zan yi da jama'ar Isra'ila, Bayan kwanakin nan, in ji Ubangiji, Wato, zan sa shari'una a birnin zuciyarsu, In kuma rubuta su a allon zuciyarsu. Zan kasance Allahnsu, Su kuma su kasance jama'ata.