Hebrews 8:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutum ba zai ƙara koya wa maƙwabcinsa ba, balle mutum yă ce wa ɗan’uwansa, ‘Ka san Ubangiji,’ domin dukansu za su san ni, daga ƙaraminsu zuwa babba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاسُ بُڧَاثِ سُكُواْيَ وَجُونَ، كُواْ كُوَ وَنِ يَثٜىٰ وَطَنْعُوَنْسَبَ ثٜىٰوَ ‹كَسَنْ عُبَنْ‌غِجِ ،› غَمَا دُكَنْسُ ذَاسُ سَنِ، دَغَ مَڢِے ڧَنْڧَنْتَنْسُ ذُوَا مَڢِے غِرْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kuma sai sun koya wa ɗan garinsu ba, Balle wani ya ce ɗan'uwansa, ‘Kă san Ubangiji!’ Domin kowa zai san ni, Daga ƙaraminsu, har ya zuwa babbansu.