Hebrews 8:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin kira wannan alkawari โsabo,โ ya mai da na farin tsoho ke nan; abin da yake tsoho yana kuma daษa tsufa, zai shuษe nan ba da daษewa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุง ุงูููููู ูููู ู
ูุบููู ุญููู ุบูู
ูููฐุฏู ุณูุงุจูููุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุ ููุง ู
ูููุฏู ุชฺูขูุฑููููุงูู ฺููุงููููุงู ููููฐููููุ ููู
ู ูููุงูููููููฐ ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุงููุฑููููุฏูุง ุฏูููููููฐ ฺฺููขู ููู
ูุ ุฐููู ุดููุทูููฐ ุจูุงุฏูุฏูุทูููฐููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ce sabon alkawari, ashe kuwa, ya mai da na farkon tsoho ke nan. Abin da yake tsufa, yana kuwa daษa tsofewa, lalle ya yi kusan shuษewa ke nan.