Hebrews 8:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake dole kowane babban firist da aka naษa yฤ miฦa baye-baye da hadayu, haka ma wannan ya bukaci yฤ kasance da abin da zai miฦa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููู ููุทู ูููุงูููููููฐ ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชูููููฐ ุฏููุงูู
ููู ููู
ฺููงู ุจูููููฐ ุจูููููฐ ุฏู ููุฏูุงููุ ุญูููููู
ู ููุฐูู
ู ุฏููุงูููููฐููููฐ ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชู ูููู ููุงู
ู ููููุณูููุซูููฐ ุฏู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ู
ฺููงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane babban firist akan sa shi domin ya miฦa sadakoki da hadayu, saboda haka wajibi ne wannan shi ma, ya zamanto yana da abin da zai miฦa.