Hebrews 8:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zai zama kamar irin alkawarin da na yi da kakanni-kakanninsu saโad da na kama hannunsu don in fitar da su daga Masar ba, domin ba su yi aminci da alkawarina ba, sai na juya musu baya, in ji Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุจูุฐูุงุชู ุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ููุฏูู ูููู ุฏู ููุงูููููููุณูุจูุ ุงูู ุฑูุงููุฑูุฏู ููููุงู
ูุณู ุงูู ุญูููู ููุจููุฏูุณูู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ุบูู
ูุง ุจูุณููู ุงููู
ูููุซู ุฏู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุชูุงุจูุ ุณููู ฺููจูููููฐุณูุ ุงููููุฌู ุนูุจูููโุบูุฌู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba irin alkawarin da na yi da kakanninsu ba, A ranar da na kama hannunsu Domin in fito da su daga ฦasar Masar. Saboda ba su tsaya ga alkawarina ba, Shi ya sa na ฦyale su, in ji Ubangiji.