Hebrews 9:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Alkawarin farko ya ƙunshi ƙa’idodi don sujada da kuma tsattsarkan wuri a duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ تَڢَرْكُواْ تَنَدَ ڧَٰعِدُواْدِنْتَ نَيِنْ سُجَّدَ دَ كُمَ وُرِنْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دَ ڟَرْكِے عَدُونِيَرْ نَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Alkawarin farko yana da ka'idodinsa na yin sujada, da kuma wurin yinta tsattsarka wanda mutane suka shirya.