Hebrews 9:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da wani ya yi alkawari game da gādonsa, dole a tabbatar da mutuwar wanda ya yi ta,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ وَنِ يَيِ أَلْڧَوَرِ غَمٜىٰدَ غَادُوانْسَ، دُواْلٜىٰنٜىٰ عَتَبَّتَرْ دَ مُتُوَرْ وَنْدَ يَيِ أَلْڧَوَرِنْ تُكُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A game da al'amarin wasiyya, lalle ne a tabbatar da mutuwar wanda ya yi ta tukuna.