Hebrews 9:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin alkawarin gādo yana aiki ne kawai bayan mai yinsa ya mutu, ba ya taɓa aiki yayinda mai yinsa yana da rai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَلْڧَوَرِنْ غَادُواْ بَا شِ دَ إِيكُواْ سَيْ أَنْيِ مُتُوَ، وَتُواْ بَايَ بَادَ إِظْنِ يَايِنْ دَ مَيْيِنْسَ يَنَدَ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin ba a zartar da wasiyya sai bayan an mutu, tun da yake ba a yin aiki da ita muddin wanda ya yi ta yana a raye.