Hebrews 9:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa alkawari na farko bai fara aiki ba sai da aka zub da jini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِيَسَا يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ نَنْ تَڢَرْكُواْ بَعَتَبَّتَرْ دَ عِتَبَ سَيْ تَوُرِنْ جِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe kuwa, mun ga alkawarin nan na farko, ba a tabbatar da shi ba, sai a game da jini.