Hebrews 9:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Wannan shi ne jinin alkawarin da Allah ya umarce ku ku kiyaye.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ «وَنَّنْ شِينٜىٰ جِنِ نَتَبَّتَرْ دَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ وَدَّ اللَّهْ يَعُمَرْثٜىٰكُ كُكِيَايٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana cewa, “Wannan shi ne jini na tabbatar alkawarin nan, da Allah ya yi umarni a game da ku.”