Hebrews 9:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da a ce haka ne, ai, da Kiristi ya sha wahala sau da yawa tun halittar duniya. Amma yanzu ya bayyana sau ษaya tak a ฦarshen zamanai domin yฤ kawar da zunubi ta wurin miฦa kansa hadaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุฏูุง ุญูููููููฐุ ุงูููู ุฏู ุฏููุงูููููฐููููฐ ุนููุณูููฐ ููุดูุง ูููููู ุนููููู ุนููููู ููููฐููููุ ุชูููุฏูุบู ูููุงูููุซููู ุฏู ุนููู ุญูููุซูู ุฏููููููุงุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ููุง ุจูููููู ุณููู ุทููู ุชููู ุนฺูงูุฑูุดูููฐูู ุฐูุงู
ูุงูููู ุฏููุงูู
ููู ููููููุฑูุฏู ุฐูููุจููู ุชูููุฑููู ู
ฺููงู ููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In da haka ne, ashe, da sai lalle ya yi ta shan wuya a kai a kai ke nan, tun daga farkon duniya. Amma a yanzu ya bayyana sau ษaya tak, a ฦarshen zamanai, domin ya kawar da zunubi ta wurin miฦa kansa hadaya.