Hebrews 9:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma babban firist ne kaษai yakan shiga ษaki na ciki-ciki, sau ษaya tak a shekara, kuma sai da jini, wanda yakan miฦa domin zunubansa da kuma domin zunuban da mutane suka yi a cikin rashin sani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชูููููฐ ููุทููู ูููููู ุดูุบู ุณูุงุดูููฐ ููุจูููููุ ูููู ููู
ู ุดูุบู ููููููู ููุฑููู ุณููู ุทููู ุชููู ุงูู ุดูููฐููุฑูุงุ ุจูุงูู ุดูุบููุงููู ุณููู ุชูุฑูููฐุฏู ุฌููููู ุฏู ุฐููู ู
ฺููงู ุณูุจููุงูุฏู ููุงุณู ุฐูููุจููู ุฏู ููู
ู ุณูุจููุงูุฏู ุฐูููุจูููุฏู ุฌูู
ูุนู ุณููู ุนูููููุชู ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ุณูููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma na biyun, sai babban firist kaษai yake shiga, shi ma kuwa sai sau ษaya a shekara, sai kuma da jini wanda yakan miฦa saboda kansa, da kuma kurakuran jama'a.