Hosea 1:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa Hosiya, โKa ba shi suna Yezireyel, domin ba da daษewa ba zan hukunta gidan Yehu saboda kisan da aka yi a Yezireyel, zan kuma kawo ฦarshen mulkin Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ูููุดูุนู ยซููุณูุง ู
ูุณู ุณูููู ููููฐุธูุฑูููฐููููฐููุ ุบูู
ูุง ุจูุฏู ุฏูุทูููฐููุจู ุฐููู ุนููููู ููุบูุฏููู ููููฐููู ุฏู ุญูููููุซู ุณูุจููุงูุฏู ุฌูููููุฏู ููุจูุธู ุงูู ููููฐุธูุฑูููฐููููฐููุ ุฐููู ููู
ูุณูุง ู
ููููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ฺููงูุงุฑูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ce masa, โKa raษa masa suna, Yezreyel, gama ba da daษewa ba zan ziyarci gidan Yehu da hukunci saboda jinin da ya zubar a Yezreyel. Zan sa mulkin Isra'ila ya ฦare.