Hosea 1:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana zan karye ƙarfin Isra’ila a Kwarin Yezireyel.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَنَّنْ رَانَ ذَنْ كَرْيَ بَكَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، وَتُواْ ڧَرْڢِنْسُ، أَ ݣُورِنْ يٜىٰظِرٜىٰيٜىٰلْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana zan karya bakan Isra'ila a kwarin Yezreyel.”