Hosea 1:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ta yaye Lo-Ruhama, sai Gomer ta sāke haifi wani ɗa namiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ غُواْمٜىٰرْ تَيَيٜىٰ یَرْتَ لُواْ رُهَمَ، سَيْ تَسَاكٜىٰ طَوْكَرْ ثِكِ، تَحَيْڢِ طَا نَمِجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ta yaye Ba-jinƙai, ta sāke ɗaukar ciki, ta haifi ɗa namiji.