Hosea 10:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kun shuka mugunta, kuka girbe mugu kuka ci ’ya’yan ruɗu. Domin kun dogara da ƙarfinku da kuma a jarumawanku masu yawa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ مَيْمَكُوانْ حَكَ كُنْ شُوكَ مُغُنْتَا كُنْ غِرْبٜىٰ رَشِنْ أَدَلْثِے، كُنْثِ سَكَمَكُوانْ ڧَضْيَا، غَمَا كُنْ دُواْغَضَ غَ ڧَرْڢِنْكُ دَ كَنْ دُبُنْ دُبَّنْ سُواْجُواْجِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun shuka mugunta, Kun girbe rashin adalci, Kun ci amfanin ƙarya. “Da yake dogara ga hanyarku da ɗumbun sojojinku,