Hosea 10:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka zai faru da kai, ya Betel, domin muguntarka ta yi yawa. Sa’ad da wannan rana ta zo, za a hallaka sarkin Isra’ila ƙaƙaf.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ ذَاعَيِ مُكُ، يَا مُتَنٜىٰنْ بٜىٰتٜىٰلْ، دُواْمِنْ يَوَنْ مُغُنْتَارْكُ؞ دَ سَسَّڢٜىٰ ذَاعَ هَلَّكَ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ غَبَاطَيَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka za a yi muku, ya mutanen Betel, saboda yawan muguntarku. Da asuba za a datse Sarkin Isra'ila.”