Hosea 10:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun yi alkawura masu yawa, suka yi rantsuwar ฦ™arya da kuma yarjejjeniyoyi; saboda haka ฦ™ararraki suka taso kamar ciyayi masu dafi da aka nome a gona.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูู†ูŽ ฺขูŽุทูู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ูู†ู’ ุจูŽู†ู’ุธูŽุŒ ุณูู†ูŽูŠูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ูƒูŽูˆูŽุฑูŽู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽุฐูŽุงุณู ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐุจูŽุž ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ุดูŽุฑููŠุนูŽุฑู’ ฺงูŽุถู’ูŠูŽุง ุชูŽู†ูŽ ุชูŽุงุณููˆุงู’ูˆูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุชูŽุงุณููˆุงู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุบููˆูŽุฑู’ ุซููŠูŽูˆูŽ ุงู”ูŽ ฺขููŠู„ูู†ู’ ู†ููˆุงู’ู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Surutai kawai suke yi, Suna yin alkawaran ฦ™arya, Don haka hukunci zai zaburo kamar muguwar ciyawa mai dafi a kunyoyin gona.