Hosea 10:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen da suke zama a Samariya suna tsoro saboda gunki maraฦin Bet-Awen. Mutanensa za su yi makokinsa, haka ma firistocinsa matsafa, waษanda suka yi farin ciki a kan darajarsa, don an ษauke ta daga gare su aka kai ta zaman bauta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุฐููููููู ุณูู
ูุฑููู ุณููู ุซูููููฐ ุฏู ฺููุงูุฑููุงู ุฏููุงูู
ููู ุบููููููู ุตฺูขููุฑู ุทููู ุจูุฌูู
ู ูู ุจูููฐุชูููููฐููุ ุนูุ ู
ูุชูููููฐูู ููุฑููู ุฐูุงุณููู ูููููุง ุฏููุงูู ุบูููููููุ ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซููู ุบููููููู ู
ูุง ุฐูุงุณููู ุจฺูงููู ุซูููููุณูุ ุบูู
ูุง ุฏูุฑูุฌูุฑู ุบููููููู ุชูุฑูุจู ุฏูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mazaunan Samariya suna rawar jiki Domin ษan maraฦin Bet-awen, Mutane za su yi makoki dominsa, Firistoci matsafa, za su yi kururuwa dominsa, Da kuma darajarsa wadda ta rabu da shi.