Hosea 10:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a ɗauke shi a kai Assuriya kamar gandu wa babban sarki. Efraim zai sha kunya; Isra’ila zai sha kunya saboda gumakan itacensa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَكَيْ غُنْكِنْ طَنْ بِجِمِنْ أَعَسُّرِيَ، دَشِ ذَاعَ بِيَ هَرَاجِ غَ بَبَّنْ سَرْكِنْسُ؞ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ ذَاسُ شَا كُنْيَا، إِسْرَٰٓءِيلَ عَ أَرٜىٰوَ كُمَ ذَاسُجِ كُنْيَا سَبُواْدَ إِرِنْ شَوَرَرْ دَسُكَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a kai ɗan maraƙin a Assuriya Don a biya wa sarki haraji. Za a kunyatar da Ifraimu, Isra'ila kuwa za ta ji kunya saboda shawararta.