Hosea 11:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni ne na koya wa Efraim tafiya ina kama su da hannu; amma ba su gane cewa ni ne na warkar da su ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุฏูููููููฐ ููููููฐ ููุง ูููุงููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุชฺูขูููุ ููููููฐ ููุง ููุงู
ู ุญููููููููุณูุ ุฏูููุฏููููู ุจูุณูุบูุงููููฐ ููููููฐ ููุง ููุฑูููุฑู ุฏูุณููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake ni ne na koya wa Ifraimu tafiya. Na ษauke su a hannuna, Amma ba su sani ni ne na lura da su ba.