Hosea 11:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na bishe su da linzamin alheri da tausayi, da ragamar ฦauna; Na cire karkiya daga wuyansu na kuma rusuna na ciyar da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฌููฐููุงูุณู ููุฑูููู ุฏู ุงููุบููููุงููููู ุงููููุญูููฐุฑูุ ููุทูููุฑูููฐุณู ุฏู ฺงูููููุ ุจู ุฏู ุงููุบููููุงููููู ุนูุฐูุงุจู ุงููุฑููููุนูุจููุงููููู ุบูุงุจูููููุจูุ ููุฐูู
ู ู
ูุณู ููู
ูุฑู ู
ููู ุทูููููููฐ ุบูููโุบูู
ูููฐ ุฏูุบู ููููููุณูุ ููุณููููููู ุญูุฑู ููุฑูููุณู ููุซูููุฑู ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na bishe su da linzamin alheri da ragamar ฦauna, Na zama musu kamar wanda yake ษauke musu karkiya daga muฦamuฦansu. Na sunkuya, na ciyar da su.