Hosea 11:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYaya zan ba da kai, Efraim? Yaya zan miฦa ka, Israโila? Yaya zan yi da kai kamar Adma? Yaya zan yi da kai kamar Zeboyim? Zuciyata ta canja a cikina; dukan tausayina ya huru.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซูููู ุฐููู ุณูููููฐููุ ููุง ุฐูุฑูููุฑู ุงฺููขูุฑูููู
ูุ ูููู ุฐููู ุฑูุจู ุฏูููููฐุ ููุง ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ูููู ุฐููู ู
ูููุดูููฐูู ููู
ูุฑู ุงููุฏูู
ูุ ูููู ุฐููููู ุฏูููููฐ ููู
ูุฑู ุธูููฐุจููุงูููู
ูุ ุฐููุซูููุงุชู ุชููู ู
ููุงฺููุงููุง ุนูุซูููููุ ุชูููุณููููู ุนููููููู ูููู ฺงูุงุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โฦaฦa zan iya rabuwa da ke, ya Ifraimu? ฦaฦa zan miฦa ki, ya Isra'ila? ฦaฦa zan maishe ki kamar Adma? ฦaฦa zan yi da ke kamar Zeboyim? Zuciyata tana motsawa a cikina, Juyayina ya huru.