Hosea 12:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yana da ฦarar da zai kawo a kan Yahuda; zai hukunta Yaฦub bisa ga hanyoyinsa zai sฤka masa bisa ga ayyukansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุง ูููฐููุงู ฺงูุงุฑู ุนููููู ูููููุฏู ุงููุดูุฑูููููฐ ููููููฐ ููุญูููููุชู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุณูุบู ูููููููุงูููููุณูุ ฺ ููุฑฺู ููุฏููุงูู ุงูููููููููุณู ููููฐ ุฐูุงุนู ุณูุงูู ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana da magana game da mutanen Yahuza, Zai hukunta Isra'ila saboda hanyoyinta, Zai sฤka mata gwargwadon ayyukanta.