Hosea 12:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗan kasuwa yana amfani da mudu marar gaskiya; yana jin daɗin cuta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «یَنْ كَاسُوَ سُنَ أَمْڢَانِ دَ مَعَوْنِنْ ڧَضْيَا، سُنَ كُمَ سُوانْ يِنْ ثُوتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, “Ɗan kasuwa wanda yake da ma'aunin algus a hannunsa. Yana jin daɗin yin zalunci.