Hosea 12:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya fitar da ku daga Masar; zan sa ku sāke zauna a tentuna, kamar a kwanakin ƙayyadaddun bukukkuwanku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے يَهْوٜىٰهْ نِنٜىٰ اللَّهْ نْكُ، تُنْدَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞ ذَنْ سَاكٜىٰ سَاكُ ذَوْنَ عَثِكِنْ تٜىٰنْتُنَ كَمَرْ يَدَّ كُكَنْيِ أَ لُواْكَثِنْ بِكٍ دَ عَكَ ڟَارَا مُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni ne Ubangiji Allahnku tun daga ƙasar Masar, Zan kuma sa ku zauna cikin alfarwai, Kamar lokatan ƙayyadaddun idodi.