Hosea 14:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Assuriya ba za su iya cece mu ba; ba za mu hau dawakan yaฦi ba. Ba za mu ฦara ce, โAllolinmuโ wa abin da hannuwanmu suka yi ba, gama a gare ka ne maraya yakan sami jinฦai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุณููุฑููู ุจูุฐูุงุชู ุนููู ุซูููฐุชููุงููู
ูุจูุ ุจูุฐูุงู
ู ุฏููุงูุบูุถู ุนููููู ุฏููููููู ููุงฺงูุจูุ ูููุงู ูููู ู
ูุซูููฐูู ุนููููููู ุญููููููููู
ูุ โนูููููููฐ ุงููููููุงูููููู
ูุโบ ุบูู
ูุง ุงููููุฑููููู ููููฐ ู
ูุฑูุฑู ุงููููุงููููฐ ูููููู ุณูุงู
ู ุฌฺูููงูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Assuriya ba za ta cece mu ba, Ba kuwa za mu hau dawakai ba. Ba za mu kuma ฦara ce da aikin hannuwanmu, โKai ne Allahnmu,โ ba. A wurinka ne maraya yakan sami jinฦai.โ