Hosea 14:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne yake da hikima? Zai gane waษannan abubuwa. Hanyoyin Ubangiji daidai ne; masu adalci sukan yi tafiya a kansu, amma โyan tawaye sukan yi tuntuษe a kansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐููููฐ ู
ููู ุญูููู
ูุ ุชููุงูุ ุจูุฑู ฺููขูููู
ูุซู ุงููุจูุจููููููููุ ููููููฐููููฐ ู
ููู ุบูุงููููฐููุ ุจูุฑู ููุณูููุฏูุณููุ ุบูู
ูุง ูููููููุงููููู ููููููููฐูู ุฏูููุฏูููููููฐุ ู
ูุงุณู ุบูุณููููู ุงูู ุธููุซู ุณููููููู ุชฺูขููู ุนูููููุณู ููุงฺขูููุ ุนูู
ููุง ู
ูุงุณู ุฐููููุจููู ุบูููโุบูููุซู ุณููููููู ุชูููุชููปูููฐ ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda yake da hikima, bari ya fahimci abubuwan nan. Duk wanda yake da ganewa, bari ya san abubuwan nan, Gama hanyoyin Ubangiji masu gaskiya ne, Masu adalci kuwa za su yi tafiya a cikinsu, Amma masu zunubi za su yi tuntuษe a kansu.