Hosea 2:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Saboda haka yanzu zan rarrashe ta; zan bishe ta zuwa hamada in kuma yi mata magana a hankali.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُواْمِنْ حَكَ، غَاشِ، ذَنْ لَلَّشٜىٰتَ إِنْكَيْ تَثِكِنْ دَاجِ، إِنْيِ مَتَ مَغَنَ تَݣُونْتَرْدَ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Don haka, ga shi, zan rarrashe ta, In kai ta cikin jeji, In ba ta magana.