Hosea 2:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A waccan rana,” in ji Ubangiji, “za ki ce da ni ‘mijina’; ba za ki ƙara ce ni ‘maigidana’ ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے يَهْوٜىٰهْ نَاثٜىٰ، أَ رَانَرْ نَنْ ذَاتَثٜىٰ دَنِے، ‹مِجِنَ،› بَذَاتَ ڧَارَثٜىٰ دَنِے ‹بَعَلْ نَوَ› بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni Ubangiji na ce, a waccan rana Za ta ce da ni, ‘Mijina,’ ba za ta ƙara ce da ni Ba'al ba.