Hosea 2:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka tsawata wa mahaifiyarka, ka tsawata mata, gama ita ba matata ba ce, ni kuma ba mijinta ba ne. Ku roƙe ta tă daina karuwancinta da kuma rashin aminci a tsakanin nononta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُڟَاوَتَا وَ إِسْرَٰٓءِيلَ مَامَرْكُ، كُڟَاوَتَا مَتَ، غَمَا عِتَ بَمَاتَتَ بَثٜىٰ، نِے كُمَ بَمِجِنْتَبَ؞ كُضُواْڧٜىٰتَ تَدَيْنَ كَلُّواْ إِرِنَّكَارُوَيْ، تَرَبُ دَ مَاسُ ضُنْ‌غُمَرْ نُواْنُوانْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku roƙi uwarku, Gama ita ba matata ba ce, Ni kuma ba mijinta ba ne. Ku roƙe ta ta daina karuwancinta, Ta rabu da masu rungumar mamanta.