Hosea 2:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A waccan rana zan amsa,” in ji Ubangiji, “zan amsa wa sararin sama, za su kuwa amsa wa ƙasa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، «أَ رَانَرْ نَنْ ڢَا ذَنَمْسَ، ذَنَمْسَا وَسَمَّيْ، سُو كُمَ ذَاسُ أَمْسَ وَڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“A waccan rana, zan amsa wa sammai, Su kuma za su amsa wa ƙasa.