Hosea 2:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan dasa ta wa kaina a ƙasar; zan shuka ƙaunata ga wanda na ce ‘Ba ƙaunatacciyata ba.’ Zan faɗa wa waɗanda a ce ‘Ba mutanena ba, ’ ‘Ku mutanena ne’; za su kuwa ce, ‘Kai ne Allahna.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْشُوكَ مُتَنٜىٰنَ عَڧَسَرْ دُواْمِنْ كَيْنَ؞ ذَنْ كُمَيِ وَ ‹لُواْ رُهَمَ،› جِنْڧَيْ، إِنْكُمَ ثٜىٰ وَ ‹لُواْ أَمِّ›، ‹مُتَنٜىٰنَ!› سُو مَا ذَاسُثٜىٰ مِنِ، ‹كَيْ نٜىٰ اللَّهْ نَا!› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan dasa ta a ƙasa domin kaina. Zan kuma yi wa ‘Ba-jinƙai,’ jinƙai, In kuma ce wa ‘Ba-mutanena ba,’ ‘Mutanena!’ Su ma za su ce, ‘Kai ne Allahna!’ ”