Hosea 4:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Za su ci amma ba za su ƙoshi ba; za su shiga karuwanci amma ba za su ƙaru ba, gama sun rabu da Ubangiji don su ba da kansu
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاسُثِ، عَمَّا بَذَاسُ ڧُواْشِبَ؞ كُواْ دَمَا سُنْيِ كَارُوَنْثِ نَنٜىٰمَنْ یَیَ، بَذَاسُ سَامِ حَيْڢُوَبَ، غَمَا سُنْڧِے يَهْوٜىٰهْ ، سُنْبِے وَطَنْسُ أَلُّواْلِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su ci, amma ba za su ƙoshi ba. Za su yi karuwanci, amma ba za su ƙaru ba. Gama sun rabu da Ubangiji don su bauta wa gumaka.