Hosea 4:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ilawa masu taurinkai ne, kamar karsana mai taurinkai. Yaya Ubangiji zai iya kiwonsu kamar tumaki a makiyaya mai ɗanyar ciyawa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُنَدَ تَوْرِنْ كَيْ كَمَرْ جَاكِنْ دُواْكِ؞ تَيَيَا يَهْوٜىٰهْ ذَيْ يِكِيوُانْسُ أَ حَنْكَلِ كَمَرْ یَرْ تُنْكِيَرْ دَ عَكٜىٰ كِيوُانْتَ أَ ڢِيلِ مَيْ ڢَاطِ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Isra'ila masu taurinkai ne kamar alfadari. Ta yaya Ubangiji zai yi kiwonsu Kamar 'ya'yan tumaki a makiyaya mai fāɗi?