Hosea 4:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yawan ƙaruwar firistoci, haka suke yawan zunubi a kaina; sun yi musaya Ɗaukakarsu da wani abin kunya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، يَايِنْ دَ ڢِرِسْتُواْثِے سُنَ ڧَارَ يَوَ، حَكَمَا ذُنُوبِ يَنَ تَڧَارَ يَوَ؞ ذَنْ كُوَ مَيْدَ دَرَجَرْسُ تَذَمَ كُنْيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Yawan ƙaruwar firistoci, yawan ƙaruwar zunubi. Zan sāke darajarsu ta zama kunya.