Hosea 4:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kuwa zama, kamar yadda mutane suke, haka firistoci suke. Zan hukunta dukansu saboda al’amuransu in kuma sāka musu saboda ayyukansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، كَمَرْ يَدَّ مُتَنٜىٰ سُكٜىٰ، حَكَمَا ڢِرِسْتُواْثِنْ سُكٜىٰ، ذَنْ حُكُنْتَسُ سَبُواْدَ مُغُنْتَارْسُ، ذَنْ سَاكَ مُسُ دَيْدَيْ أَيُّكَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda mutane suke, haka firistocin suke, Zan hukunta su saboda al'amuransu, Zan sāka musu gwargwadon ayyukansu.