Hosea 5:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shugabannin Yahuda suna kamar waɗanda suke matsar da duwatsun shaidar da aka sa a kan iyaka ne. Zan zubo musu da fushina a kansu kamar rigyawar ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شُوغَبَنِّنْ يَهُودَ سُنْ ذَمَ كَمَرْ مَاسُثِرٜىٰ عَلَمَرْ شَيْدَرْ إِيَاكَرْ غُواْنَ، ذَنْ ظُبُواْ مُسُ ڢُشِنَ كَمَرْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Shugabannin Yahuza sun zama kamar masu cin iyaka, Zan zubo musu da fushina kamar ruwa.