Hosea 5:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama zan zama kamar zaki ga Efraim, kamar babban zaki ga Yahuda. Zan yage su kucu-kucu in tafi; zan kwashe su, ba wanda zai kuɓutar da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ ذَاكِ ذَنْ ڢَاطَ وَمُلْكٍ إِسْرَٰٓءِيلَ، كَمَرْ ذَاكِ مَيْ ڧَرْڢِے عَكَنْ مُلْكٍ يَهُودَ؞ ذَنْ يَيَّاغٜىٰسُ إِنْتَڢِے، بَابُ كُمَ وَنْدَ يَ إِسَ يَكُٻُتَرْ دَسُو دَغَ هَنُّونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan zama kamar zaki ga Ifraimu, Kamar sagarin zaki ga mutanen Yahuza. Ni kaina zan yayyage, in yi tafiyata. Zan ɗauka, in tafi, ba wanda zai yi ceto.