Hosea 5:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan zan koma wurina sai sun yarda da laifinsu. Za su kuma nemi fuskata; cikin azabansu za su nace da nemana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ุฌูููููููฐ ููููููุ ุญูุฑู ุณููู ุณููู ุงููู
ูููุซูููฐ ุฏู ฺููููขูููุณูุ ุณููู ููููฐู
ู ุชูููู
ููููุงู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐููุ ุนูุซููููู ฺููููููู ููููููุฑูุณู ููููฐ ุฐูุงุณู ููููฐู
ูููฐูู ุฏู ุฏููููู ุฑูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โZan koma wurin zamana Sai lokacin da suka yarda sun yi zunubi, su neme ni. A cikin ฦuncinsu za su neme ni.โ