Hosea 5:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su marasa aminci ne ga Ubangiji; suna haihuwar shegu. Yanzu bukukkuwar Sabon Watansu za su cinye su da gonakinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے يَهْوٜىٰهْ ، سُنْيِ مِنِ رَشِنْ أَمِنْثِ، سُنْ حَيْڢِ یَیَنْ دَ بَنَوَبَ؞ عَبِكٍ سَابُوانْ وَتَا كُوَ ذَاعَ هَلَكَاسُ تَرٜىٰدَ أَمْڢَانِنْ غُواْنَكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun ci amanar Ubangiji. Su haifi shegu. Yanzu amaryar wata za ta cinye su da gonakinsu.