Hosea 5:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Efraim za tฤ zama kango a ranar hukunci. A cikin kabilan Israโila na yi shelar abin da yake tabbatacce.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููููู ุฐูุฑูููุฑู ุงฺููขูุฑูููู
ู ุฐููู ุฐูู
ู ฺููขููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ุญูููููุซูุ ุนูุซููููู ุธูุฑููููุงููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุณูููุฑูุฏู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ฺขูุฑู ุจูุงุดููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ifraimu za ta zama kango a ranar hukunci. A kabilan Isra'ila na sanar da abin da zai faru, ba makawa.