Hosea 6:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKu zo, mu koma ga Ubangiji. Ya yayyage mu kucu-kucu amma zai warkar da mu; ya ji mana ciwo amma zai daure mana miyakunmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐ ุณูููุซูููฐุ ยซููุฐููุงู ู
ููููุงูู
ู ููุฑููู ููููููููฐูู! ูููููููุงุบูููฐู
ูุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ุฐููู ููุฑูููุฑู ุฏูู
ููุ ูููู ู
ููู ุฑูููููุ ุนูู
ููุง ุฐููู ุทูููุฑู ู
ููู ู
ููููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane sun ce, โZo, mu koma wurin Ubangiji, Gama shi ne ya yayyaga, Shi ne kuma zai warkar. Shi ne ya yi mana rauni, Shi ne kuma zai ษaure raunin da maษauri.