Hosea 6:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga wani abu mai bantsoro a gidan Isra’ila. A can Efraim ya miƙa wuya ga karuwanci Isra’ila kuma ta ƙazantu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِ، نَا غَ وَنِ أَبِنْ بَنْ ڨَمَ أَ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ سُنَ كَارُوَنْثِ تَوُرِنْ سُجَّدَ غَ أَلُّواْلِ، لَلَّيْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُنْ ڧَظَنْتَرْدَ كَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ga abin banƙyama a cikin Isra'ila, Karuwancin Ifraimu yana wurin, Isra'ila ta ƙazantar da kanta.