Hosea 6:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku kuma, ya mutanen Yahuda, na shirya muku ranar girbi. “A duk sa’ad da zan mayar da dukiya wa mutanena,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كُو مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ، أَنْشِرْيَ مُكُ رَانَرْ دَ ذَاكُ غِرْبٜىٰ حُكُنْثِنْكُ، أَ سَعَدَّ ذَنْ دَاوُاْ دَ مُتَنٜىٰنَ دَ عَكَ ݣُوشٜىٰ ذُوَا بَوْتَا، إِنْكُمَ مَيَرْ مُسُ دَ أَلْبَرْكُنْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku kuma, ya mutanen Yahuza, an shirya muku ranar girbi, A lokacin da zan mayar wa mutanena da dukiyarsu.”