Hosea 6:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari mu yarda da Ubangiji; bari mu nace gaba don mu yarda da shi. Muddin rana tana fitowa, zai bayyana; zai zo mana kamar ruwan bazara, kamar ruwan saman farko da yake jiฦe ฦasa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููุงุซูููฐุ ู
ูุฏูุงุบูููฐ ู
ูุณููู ููููููููฐูู ุ ุฐูููุงููุณู ุชูุจููุชูุงุซููููฐ ููููฐ ููู
ูุฑู ููุงููููฐููุฑู ุบูุฑูุ ุฐููู ููููุฐููุงู ู
ููู ููู
ูุฑู ุถููู ุณูู
ูุ ุงููุฑููู ฺขูุฑููููุงูู ุถููู ุณูู
ู ุฏูููููููฐ ุฌฺูงูููฐ ฺงูุณูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mu nace domin mu san Ubangiji Zuwansa tabbatacce ne kamar wayewar gari. Zai zo wurinmu kamar ruwan sama, Kamar ruwan bazara da yake shayar da ฦasa.โ